![]() | |
---|---|
| |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bukittinggi (en) ![]() |
ƙasa | Indonesiya |
Ƙabila |
Minangkabau (en) ![]() |
Mutuwa | Indonesiya, 2 ga Janairu, 1971 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ismail Dt. Manggung |
Mahaifiya | Siti Fatimah Zahra |
Yara |
view
|
Ahali |
Abu Hanifah (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Indonesian (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai tsara fim, maiwaƙe da marubin wasannin kwaykwayo |
Employers |
PERFINI (en) ![]() |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm0411344 |
Usmar Ismail (20 ga watan Maris shekara ta 1921 zuw 2 fa watan Janairu shekara ta 1971) ya kasance darektan fina-finai na kasar Indonesiya kuma marubuci, ɗan jarida kuma mai juyin juya hali na zuriyar Minangkabau . An dauke shi a matsayin dan asalin kasar Indonesiya na farko na fina-finai an kasar Indonesia.